Labarai

Kwamishinan yada labarai ya bayyana a majalisar dokokin jihar kano

A wani abu mai kama da ban mamaki an gano fuskar kwamishin yada labaran jihar kano Comr. Muhhammad Garba A harabar majalisar dokin jihar ta kano Adaidai lokacin da ake sa ran ganin isowar Gwamnan jihar wato Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

 

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *