Labarai

Buhari ya karbi takardar shaidar kammala karatunsa na sakandire.

Hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandire ta yammacin Afirka wato WAEC Ta damkawa Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari takardar shaidai kammala karatunsa na sakandire.

Tun dai tsawon lokaci wasu daga cikin manyan yan’ adawa da gwamnatin ta Buhari suka zarge shi da amfani da takarda kammala Karatun sakandire tra bogi.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *