Addinai Labarai

An cafke mawakin da yayi wakar baiwa Annabi (s.a.w) kariya daga ‘yan hakika

An cafke mawakin da yayi wakar baiwa Annabi (s.a.w) kariya daga ‘yan hakika

Malam Usman wanda aka fi sani da Mai Dubun Isa mawaki ne na Darikar Tijjaniyya sai dai ya barranta kansa da akidar ‘yan hakika wadanda ke cin zarafin ma’aiki (s.a.w).

Malam Usman ya dauki gabarar batawa da kowa domin dai ya kare Manzo (s.a.w) sai dai hakan bai yiwa ‘yan hakikar dadi ba.

A cikin wannan makon har ta kai an gabatar dashi a gaban kotu.

Mafi yawan ‘yan hakikan suna zarginsa da cewa baya yiwa Shehu waka sannan yana fifita Annabi (s.a.w) fiye da Shehu a wakarsa, sannan suna zarginsa da cin zarafin shehunsu.

“In Ance Rasulu Basa Jin Dadi * Sai Ance Shehu Sai Su Yita Zumudi”

Allah Ya Kyauta.

1 COMMENTS

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *