Addinai

Hotuna: Sheikh Dahiru Bauchi, Dr. Pantami Da Gwamnonin Yobe Da Bauchi A Saudia

Babban malamin addini Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi da mukarramabanshi da gwamnan jihar Bauchi, Barista Muhammad Abubakar, Sheikh Dr. Aliyu Isa Pantami, gwamna Ibrahim Geidam na jihar Yobe na daga cikin wanda sukayi hajjin bana, a wadannan hotunan shuwagabanninne da al-ummarsu a kasa me tsarki.

 

 

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *