Labarai Siyasa

Hotuna: An Nada Gwamnan Kaduna EL-Rufai Sarautar Garkuwan Talakawa

Masarautar karamar hukumar Jema’a dake jihar Kaduna ta baiwa gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmed El-Rufai sarautar Garkuwan Talakawa, Gwamnan yayi Sallar Idi acan kuma wannan ne karin farko cikin shekaru 44 da wani gwamna jihar ya taba yin Sallah a karamar hukumar tun bayan Birgediya janar Abba Kyari.

Jamar karamar hukumar da damane suka fito dan tarbar gwamnan.

A wani sako daya wallafa a shafinshi na sada zumunta, gwamna El-Rufai ya godewa mutanen karamar hukumar ta Jema’a bisa irin tarbar karamcin da suka masa.

 

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *