Labarai

Mutane Sama Da Miliyan Bakwai Basu Karbi Katin Zabensu Ba -INEC

Mutane Sama Da Miliyan Bakwai Basu Karbi Katin Zabensu Ba -INEC

 

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa izuwa yanzu akwai mutane sama da Milliyan Bakwai da basu karbi katin zabensu daga jihohi daban-daban na fadin kasar nan, Jihar Lagos ke kan gaba wajen yawan jihohin da basu karbi katin zaben ba sai kuma jihar Oyo, Edo, Osun, Ogun, Kogi, Abuja, da kuma Jihar Kano.

 

Jihar Taraba kuwa itace ke kan gaba wajen karancin wadanda basu karbi nasu katin zaben ba, sai kuma jihohin Bauchi, Zamfara, Jigawa da jihar Gombe.

 

#ArewaTimes #INEC #PVC #Nigeria

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *