Addinai Labarai

Hotuna: El-Rufai Ya Ziyarci Sheikh Algarkawi Bayan ‘Yan Garkuwa Sun Sakeshi

Gwamna El-Rufai ya kaiwa Sheikh Algarkawee ziyara

Nasiru Ahmad El-Rufai ya kaiwa shahararen malamin nan na jihar Kaduna da masu garkuwa da mutane suka sake amma daga baya suka sakoshi, watau Sheikh Adam Algarkawee.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *