Addinai Al'adu Labarai

Wani Dan China Ya Musulunta Don Ya Auri ‘Yar Nigeria (Hotuna)

Shidai wannan dan qasar china ya auri musulma ‘yar jihar filato dake arewacin Nigeria. Bayanai sun nuna cewa yatawo daga chan kasar sin tare da wani makusancinsa domin ayi auren. Yakarbi Musulunci kafin ayi auren.

 

 

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *