Labarai Siyasa

Osibanjo Ya Tsige Lawan Daura Daga Mukaminsa

Muqaddashin Shugaban Qasa Farfesa Yemi Osinbanjo Ya Kori Shugaban Jami’an Ttsaro Na Farin Kaya (DSS) Lawal Daura.

Mataimaki Na Musamman Ga Mukaddashin Shugaban Kasa Akan Harkar Yada Labarai Laolu Akande ne ya bayyana haka a shafin twitter.

 

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *