Labarai

Ganduje Zai Baiwa ‘Yan Film Tallafin Kudi Don Bunkasa Sana’arsu

Gwamnatin kano Dr Abdullah Umar Ganduje yace tace zata bawa masu sana’ar finafinai tallafi dan bunkasa sana’arsu.
Ya bayyana hakan ne a dakin taro na nagidan gwamnati yayin kaddamar da wani firm mai suna mutum da Addinin sa.
Firm din yazo a daidai lokacin da ake samu sabanin rikici tsakanin al’adu, inda firm din yayi bayani kan yarda matsala take.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *