Audio Labarai Siyasa

Audio: PVC Batun Yin Katin Zabe Ba’a Bar Jihar Kano A Baya Ba -Inji Hukumar Zabe

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta INEC Ta bayyana cewa ba’a bar jihar Kano a baya ba dangane da batun adadin mutune da sukayi rijistar katin zaben.

 

A tattaunawar da Jaridar Arewa Times tayi da jami’in hurda da jama’a na hukumar ta kasa reshen jihar Kano Mal. Garba Lawal Muhammad shine ya tabbatar mana da hakan ga kuma cikakken bayanin nasa kamar haka:

Domin yin downloading sai ka danna “Download Now”

 

Rahoto: Basheer Sharfadi Kano 27-07-2018.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *