Labarai

PVC: Hukumar INEC Ta Fara Tura Wakilanta Mazabu Domin Aikin Sabinta Katin Zabe A Kano

PVC: Hukumar INEC Ta Fara Tura Wakilanta Mazabu Domin Aikin Sabinta Katin Zabe

Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa INEC Ta Fara tura jami’anta zuwa mazabu domin cigaba da aikin sabunta katin zabe.

Aikin sabinta katin zaben dai anjima ana yinsa amman ana iya cewa har yanzu wasu daga jama’a basu fargaba wajen yin wannan kati.

A baya dai ana yin aikin sabinta katin ne a sakatariyar hukumar zabe ta kowace karamar hukuma.

Wakilin Jaridar Arewa Times ya ziyarci mazabar Zangon Barebari a yankin Karamar hukumar Dala Inda ya shaida mana cewa jama’ar mazabar da dama sunyi farin ciki da hakan sun kuma nuna gamsuwarsu da yadda aikin yake gudana.

Rahoto: Shafi’u Bako

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *