Labarai Siyasa

Dole Ne Kwankwaso Yayi Biyayya Ga Dokokokinmu – Inji Tsohon Gwamna Ibrahim Shekarau

Dole Ne Kwankwaso Yayi Biyayya Ga Dokokokinmu – Inji Tsohon Gwamna Ibrahim Shekarau

Tsohon gwamna Jahar Kano mallam Ibrahim Shekarau yayi maraba dashigowar sanata Rabiu Kwankwaso tare da mabiyansa Jam’iyar PDP. Saidai tsohon gwamnan yaja hankalinsu dasubi dokokin Jam’iyar PDP.

Shekarau Wanda yayi magana tabakin mataimakinsa a bangaran labarai Sule Ya’u

“Ina fata Jam’iyar PDP ta baqunci sabon Kwankwaso. Dafatan ba Kwankwason damuka sani ada bane.

” Ina fata a wannan karan zaibi dokoki da tsare tsare na Jam’iyar PDP. Dafatan bazai maimai ta abunda yayi mana ada ba, bayan yachanja sheqa zuwa APC. A wanchan lokacin yaqwace komai na Jam’iyar sannan yabarmu hannu Rabbana.

“Ina fata baya zo bane dan yamaimaita wanchan rashin adalcin dayayi mana a shekarar 2015. In za’abar kowa yataka rawar siyasa, hakan zefi masa. Kuma zefiwa duk wani dan Jam’iyar PDP – inji Shekarau.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *