Audio Shirye-Shirye Siyasa

002 Shirin Kowa Yayi Da Kyau: Ko Kasan Asalin Rikicin Kwankwaso Da Ganduje Tun 1999?

Shirin Kowa Yayi Da Kyau Na Wannan Makon Mun Tattauna Da Shugaban Rundunar Adalci Ta Kasa Alhaji Abdulkarim Dayyabu Akan Asalin Rikicin Dake Faruwa Tsakanin Tsohon Gwamnan Kano Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso kuma Sanata Mai Wakiltar Kano Ta Tsakiya, da kuma Gwamna Mai Ci Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

Gabatarwa: Basheer Sharfadi Kano

Domin sauke wannan shiri akan wayarka Sai ka danna “Download Now”

Shiryawa:

Basheer Sharfadi

Shafi’u Bako

Umar Abdullahi Zango

Aminu Bashir Aminu

Shugaban Shiri:

Sa’id Aminu Sa’id

Lura Da Shiri:

Nura Haruna Mai Karfi

Jagoran Shiri:

Auwal M. Kura

Shirin Arewa Times C2018

1 COMMENTS

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *