Labarai Rahotonni

Dalibai Maza Basa Zuwa Makaranta A Firamaren Unguwar Medile Ko Me Yayi Zafi?

KALUBALANKU IYAYE MAZA

ZIYARAR DA KUNGIYAR SABUWAR GANDU ASSOCIATION (SAGSA) ZUWA MEDILE PRIMARY KUMBOTSO.
a lokacin Da muke zantawa da shi(shugavan makarantar )ya bayyana takaicinsa Akan yadda Wasu Daga iyaye maza suke sakarwa iyaye mata ragamar kula da dukkanin avunda ya shafi karatun yaran yace”lokuta Da yawa in mun kori yaran Ko munce suxo Da mahaifinsu sai kaga iyaye mata ne Za su zo, in mun nemi dalili sukan ce Ai MAZAN BA Za SU ZO BA”
A lokacin Da muke zagin gwamnati akan sakaci Da harkar ilmi
A lokacin Da Muke son kyautatawar yaran Vayan sun girma
A lokacin Da muke ce musu sune Manyan gove
A lokacin Da muke sa ran Za su taimaki Al’ummarmu,
SHIN HAKAN ZAI YIWU KUWA???
WANE TALLAFI KA BAWA DANKA ALOKACIN YARINTASSA???
DA ME KA TALLAFA MASA DAN YIN KARATU DOMIN YA GYARA GOVAN SA??
BARWA MAHAIFIYA DAWAINIYAR SA DA KULA DA KOMAI NASA KANA GANIN ZAI WADACE SHI DOMIN SAMUN INGANTACCIYAR RAYUWA.
lallai wannan qalubale ne Akan dukkanin iyaye maza Da suke akan wannan tsarin Mara amfani gare su Da yayansu Da ma AL’umma Baki daya.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *