Audio DANDALIN NISHADI Shirye-Shirye

Audio: Tarihin Rayuwar Mawaki Abubakar Ibrahim Kantama

Shirin Dandalin Nishadi A Yau Litinin 16-07-2018 Nura Haruna Maikarfe Ya Tattauna Da Fitaccen Mawakin Nan Abubakar Ibrahim Kantama Inda Yayi Bayani Akan Tarihin Rayuwarsa, Abinda Yaja Hankalinsa Ya Tsunduma Wannan Fage Na Waka.

Nasarori Ko Akasin Haka Da Ya Cimma A Wannan Fage Na Waka:

Karna Cikaku Da Surutu Domin Sauraro Ko Sauke Wannan Tattaunawa Sai Ka Danna Link Dake Kasa:

Ka Danna “Download Now” Domin Saukewa Akan Wayarka.

Shiri:

Nura Haruna Maikarfe

Sa’id Aminu Sa’id

Auwal M. Kura.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *