Labarai Wasanni

Najeriya za ta kai karar lafari wajen FIFA

Ministan wasannin Najeriya, Solomon Dalung, ya ce ya umarci hukumar kwallon kafa ta kasar (NFF), da ta shigar da koke gaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, kan yadda ya ce aka yi wa kasar rashin adalci a gasar kofin duniya a Rasha.

Mista Dalung ya ce rashin adalci daga bangaren alkalan wasa ne musabbabin rashin nasarar ‘yan wasan kasar a wasanni da suka buga da kasashen Croatia da Argentina.

 

 

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *