TA'AZIYYA

SAKON TA’AZIYYA !!!

 

A Madadin Hukumar Gudanarwar JARIDAR AREWA TIMES  Bahaushiyar jarida MABUGA LABARAN GASKIYA Karkashin jagorancin Mai gayya mai Aiki MAL. BASHIR SHARFADI muna mika sakon ta’aziyyar mu zuwa ga iyalan Marigayi Tsohon dan takarar shugabancin kasar nan A jam’iyyar NPN wato MALAM ADAMU CIROMA.

Wannan bawan ALLAH ya hidintawa Al’ummar AREWA. Muna Addu’ar Ubangiji ya kyautata Rahama A gareshi.

ALLAH YA DAUKAKA JARIDAR AREWA TIMES.

 

SA’ID AMINU SA’ID – KANO

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *