Labarai

Kanun Labaran Yau -Arewa Times

www.arewatimes.com.ng

KANUN LABARAI

-Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso ba zai iya lashe zabe a mazabarsa ba, ballantana ya iya kayar da Shugaba Muhammadu Buhari.

-Wasu mahara da ake kyautata zaton ‘yan Boko Haram ne sun kashe a kalla sojoji 10 a wani mummunan hari da suka kai wa dakarun.

-’Yan Damfara Ke Gudanar Da Kanfanin Samar Wuta Na Discos, Inji ‘Yan Majalisar Wakilai.

-Bacewar Miliyan 100: EFCC Za Ta Kai Ma’aikatan JAMB Biyar Kotu

-Kwankwaso ba zai iya cin zabe a mazabarsa ba, inji gwamnan kano Ganduje

-Kasar Croatia ta fitar Da Kasar Denmark A gasar cin kofin duniya da ake yi a rasha

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *