Labarai

Wata Kungiyar Matasa A Kano Ta Nemi Shugaba Buhari Ya Janye Kalamansa

Kungiyar Shabab dake Unguwar Janbulo ta umarci shugaban kasar Nigeria Muhd Buhari yayi gaggawar janye kalamansa da yayi a kan matasan kasarnan kafin nan da awa 24, ko kuma ta fara gudanar da alkunutu.
A wata sanarwa da Shugaban kungiyar ya sawa hannu commarad Bilal Nasidi Muazu ya sawa hannu bayan kammala zaman kungiyar a yau bayan kammala sallar asuba.Sanarwar ta kuma umarci shugaban kasa da kada ya sake neman wa adi na biyu da kudiri niyar yi domin bai cancanci hakan ba.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *