Labarai

An Gama Jarrabawar Jamb

Yanzu dai ana iya cewa mafi yawan daliban da suka zana Jarrabawar #Jamb ta wannan shekarar sun samu sakamakon su sai dai wadanda aka samu rahoton satar Jarrabawa a cibiyoyin su.

Kuma har yanzu ba’a bayyana cibiyoyin ba.

Shin yaya sakamakon ya kasance a yankunan ku?

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *