Labarai

YADDA ASIRIN DINO MALAYE YA TONO

YADDA SANATA DINO MALAYE KE DAUKAR NAUYIN TA’ADDANCI

DAGA AUWAL M KURA
20/3 /2018

Rundunar Yan Sandan Jahar Kogi Ta Gabatarwa Manema Labarai Wasu Gaggan Yan Ta’adda Wanda Wasu Yan Siyasa Ke Daukar Nauyinsu.

Wa’inda Ake Zargin Masu Suna Kabiru Saidu aka Osama Da Kuma Nuhu Salisu Aka (small) Kamar Yadda Mai Magana Da Yawun Rundunar Ta Yan Sanda Moshood Ya Bayyana Cewa” Rundunar Yan Sanda Tayi Nasarar Kamasu Ne A Ranar 19/1/ 2018 Bayan Fafatawa Da Sukayi Da Yan Ta’addan.
Moshood Ya Kara Dacewa “Lokacin Da Ake Bincikar Yan ‘addan A Hedikwatar Yan Sanda Ta Lokoja Biyu Daga Cikinsu Sun Bayyana Cewa Daya Daga Cikin Sanatocin Jahar Kogi Wato Sanata Dino Malaye Da Kuma Dan Tsohon Gwamnan Jahar Ta Kogi Prince Audu , Suke Daukar Nauyinsu Tare Da Siyar Musu Makamai Domin Tada Zaune Tsaye

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *