Nishadi

Dandalin Ma’Aurata .Kunsan Muhimmanci Sumbata(Kiss) Ga Rayuwar Ma’aura?

KINA WA MIJIN KI SUMBA KUWA??? (KISS)💋

KISS YANA MATUKAR KARA SOYAYYA GA MA”AURATA💋

Amma a dinga wanke baki sosai saboda tsaro

Ya ke uwar gida, ko amarya, ko kin san cewa yiwa mai gida ko ango sumba ya kansa hankalinsa ya dawo kanki kuwa.

To ki saurara kiji, yakamata kisan cewa sumba (kiss), yana da matukar muhimmanci mara misali a rayuwar aure, wajen kara dankon soyayya tsakaninki da mai gida.

Dan duk lokacin da zaki yiwa mai gida sumba (kiss), zai ji a
ransa ashe baki kyamar sa, kuma baki gudunsa, kema
kuma haka zaki ajeye a ranki in ya yi miki.

Kuma yin sumba (kiss), sakanin ma’aurata, watau mata da miji, yana taka rawar gani wajen motsa sha’awan juna, kuma ita sumba (kiss), bawai sai a baki kadai ne kawai ake
yinta ba, ko ina a jikin mijin ki za ki iya yi masa, shima
kuma miji zai iya sumbartar matar sa a ko ina a jikinta,
kamar su, fuskarta, bakinta, nononta, goshinta, cibiyarta.
Da dai sauran su.

Kuma yin sumba (kiss), alama ce dake nuna irin tsananin son da ma’aurata kema juna.

Ba wayewa ba ne, don matar ka tama sumba, sai kamata
kallon yar iska, ko don mijin ki ya miki sumba ki masa
kallon da iska, to wallahi wannan jahilci ne, idan kuna ganin kuma kariya ne to sai a tambayi mallaman addi ni, aji
gaskiyar lamarin.

💋 DUBARA TA ITACE YIWA MIJINA SUMBA(KISS)💋

kamar dai uwar gida ta tambayi marya cewa me kike yiwa mai gida ne naga duk hankalinshi ya dawo kanki sai tace sumba(kiss)

saboda haka yake uwar gida yakamata kisan cewa kiss
yana da matukar muhimmanci marar misali wajen kara dankon soyayya tsakaninki da mai gida
dan duk lokacin da zaki yiwa mai gida kiss zai ji aransa
ashe baki kyamarsa kuma baki gudunsa kema haka zaki aji ranki in ya yi maki kuma yinsa yana taka rawar gani wajen motsa sha’warku, kuma ita kiss nan bawai sai baki da baki ne kawai ake yinta ba ko ina a jikin mijinki zaki iya yi masa, shima kuma miji zai iya kiss matarsa a ko ina ajikinta kamarsu.

👙 NONONTA,
💋 BAKINTA,
💁🏼 FUSKARTA,
GOSHINTA,
CIBIYARTA,
DA DAI SAURANSU;

kuma yana daga cikin manya-manya abubuwanda ke kara dankon soyayya tsakanin mata da miji da kuma motsa sha’awa,kuma alama ce dake nuna irin tsananin son da kikewa mijinki shima kuma haka lalle wannan ba karamar dabara bace,ki jaraba uwar gida zaki dace da yarda Allah.

ABIN LURA

mata da yawa suna manta wanna bansan ko kunya bace tasa bata kiss kiss yanada amfani ga miji yar’uwa inda bakiyi ki gwada koda sau daya ne zaki sha mamaki.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *