Labarai

Yayi Kokarin Kashe Kansa A Kano -Daga Farouq Abdullahi Tukuntawa

LABARI DA DUMI-DUMINSA…

Yanzu haka wani bawan Allah yana kokarin kashe kansa ta hanyar fadowa daga dogon karfen radio transmitter dake unguwar tukuntawa

Jami,an tsaro da yan fire service suna ta kokari wajen dakatar dashi amma Abu yana Neman gagara

Duk da dai ba,a san dalilinsa na aikata hakan ba

Amma dai yana kara lulukawa sama tareda yiwa jami,ai barazanar su daina kokarin ceton sa

Dubban mutane ne suka taru a wajen domin ganewa idanunsu.

Daga Farouq Abdullahi Tukuntawa

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *