Labarai

Rwanda ta haramta kiran Sallah da lasifika a Masallatai

Rwanda ta haramta kiran Sallah da lasifika a Masallatai

A cewarsa, kamata ya yi gwamnati ta amince a dinga rage karar lasifika a lokacin kiran Sallan.
A kwanan baya ma gwamnatin Rwanda ta rufe coci sama da 700 saboda dalilai na tsaro da kiwon lafiya.
Sannan an kame malaman coci da dama.
Rwanda ta kafa wata sabuwar doka da za ta kula da lamurran gudanar da addini a kasar.

Shin ko menene ra’ayinku akan wannan batu?

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *