Labarai

Akwai Lauje Cikin Nadi -Daga Salim Sani Shehu

LAUJE CIKIN NADI

DAGA: SALIM SANI SHEHU

Dayawa Daga cikin gwamnatocin Kasar Nan nasa doka, wanda suna ganin dacewarta ga kansu da kuma wadan da suke tare dasu. .
Wani sa’in suna sa dokar ne sabida bakantawa gwamanan da ya sauka ko kuma ya ke neman kujerar, ko kuma yayi wani aiki, ko Gaskiya ko kuma gyarq kan wani batu.
Misalin wanan Rubutun nawa kuwa shine Yadda gwammatin kano Ta ware kudi zunzurutu Har Naira Miliyan Dari Da tamanin Da yan kai #180,000,000 + kan goge duk wani suna na kungiya ko gwamna wanda ya gabace su.
Amma Abin mamaki, sea Ga gwamnayin Da kanta Kuma Tana sa Sunan ta A jikin Aiyukan Da tayi.
Abin Tambaya Anan shine, Dokar a Iya kan Tsofafen gwamnoni take ko kuma Har dasu. (Sun karyatane Dan suna da Iko)
Wata Tambayar shine shin Wancan sa Sunan Laifi ne ko kuma saba doka ne. (In saba doka ne toh yakamata a hukunta duk wanda yayi. (Sabida Gwamnan Yayi Dokar GYARA YA FARA DAGA KAINA).
ALLAH YA KIYAYE MU DAGA AIKIN DANA

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *